
Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

A Yau, Alhamis 'yan uwa almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky suka gabatar da muzaharar 'free Zakzaky' wanda gwamnatin Nijeriya take tsare dashi tun bayan harin sojojin Nijeriya kan Sheikh Zakzaky a Disambar 2015. An fara muzaharar ne daga A.Y.A dake Abuja tarayyar Nijeriya. Malam Muhammad Abbari ne ya gabatar da jawabi da addu'an rufewa.